Jump to content

fulawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

fulawa shi ne garin da ake samarwa daga alkama ko kuma alabo domin yin burodi ko dangin kayan maƙulashe.

Misali

[gyarawa]
  • Wannan labarin sirri ne, domin yau nasiyo fulawa.

fassara

  • Larabci: طحين
  • Turanci: flour