gaɓɓai

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

gaɓɓai shine jami'in gaɓa, wato mahaɗan ƙassa.

Misali[gyarawa]

  • Awanke dukkan gaɓɓai.
  • Gaɓɓai na duka ciwo suke.