gaba
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]- Gaba na nufin kiyayya ko rashin magana a tsakanin mutane.[1]
- Gaɓa na nufin sakin sarari tsakanin kalmomi a jikin jimla.[2]
- Gaɓa tsakani ne na wani sashi da wani. Joint [3]
Manazarta
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): rivalry, Envy, Enmity, hostility
- Larabci (Arabic): التنافس
- Faransanci (French): rivalité
- Jamusanci (German): Rivalität
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.