Jump to content

gabjeje

Daga Wiktionary

Gabjeje shi ne abinda yake da girma sosai idan aka kalle shi da idanu. Ko kuma a ce kalma ce da ake amfani da ita wajen bayyana girma na wani abu.

Misali

[gyarawa]
  • Kai ! Mutumin nan gabjejen mutum ne.
  • Tanko ya sayo gabjejen maraki.