Jump to content

gafartawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Gafartawa na nufin yafiya, musamman ga wanda aka yiwa laifi.

Misalai

[gyarawa]
  • Sarki ya Gafartawa bayinsa
  • Manomi ya gafartawa yara bayan sunyi mai ta'adi a gona