gaiwa

Daga Wiktionary
Gaiwa

Gaiwa Template:errorTemplate:Category handler Wani irin kifi da ake samu galibi a ruwa mai taɓo. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Talatu ta kama gaiwa a rafi da hannu
  • Naci farfesun gaiwa.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Mudfish

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,176