Jump to content

galabaita

Daga Wiktionary

Galabaita tana nufin fita daga hayyaci na hankali da natsuwa, ɗimauta.


Misali

[gyarawa]
  • Mashayin ya galabaita.
  • Mage ta galabaita ɓera