galantoyi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

galantoyi tsuntsu ne kamar sauran tsuntsaye, tanada dogon baki mafi yawa launin ja jikin shi farine fukafukinsa baƙaƙene.

Misali[gyarawa]

  • Naga galantoyi adaji.

fassara

  • Turanci: write stork