gara

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Gara About this soundGara  Wasu ƙananan kwari ne da ake samun su a gida ko daji da suke hada muhallinsu da ƙasa, an fi samun su musamman a guraren ajiye-ajiye na kayan ci da amfanin yau da kullum, sannan dukka abinda gara ta shige shi ya kan iya canzawa daga yanayinsa ya koma ƙasa.

GaraAbout this soundGara  ma'ana ta biyu. Wani suna ne da ake iya danganta mutum da shi a yayinda yake aiwatar da wani abu ba bisa nutsuwa ba.

Gara About this soundGara  ma'ana ta uku. Wata gudunmawa ce ta kayan abinci da iyayen amarya ko mai jego suke haɗa ma yarsu bayan an kai ta ɗakin miji tana amarya ko bayan ta haihu a ranar suna.