garau

Daga Wiktionary

Garau shi ne tataccen abinda bai da wani datti ko kazanta.


Misali[gyarawa]

  • ruwan tatacce ne garau.