garma

Daga Wiktionary

Garma About this soundGarma  Wani ma'aikaci ne da manoma Hausawa suke amfani da shi wajen yin huɗar shuka ko huɗar dankali ko doya da ita.

Misali[gyarawa]

  • Mun je gona tare da babammu huɗan dankali amma mun manta da garma a gida.