gaula

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Gaula suna ne da Hausawa suke kiran mutum da shi a yayin da yake gudanar da harkokinsa cikin rashin wayau.

Suna Jam'i. Gaulaye

Misalai[gyarawa]

  • Yaron gaula ne
  • Na ga wani gaulan dan gwari