Jump to content

gazawa

Daga Wiktionary

Gazawa tana nufin kasawa a kan wani abu.

Misali

[gyarawa]
  • Audu baya gazawa a wajen juriyar aiki.