gemu

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Gemu Gashin fuska dake fita a haɓan maza.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Gemu sai mazaje.
  • Gemun tsohon yayi furfura.

Karin Magana[gyarawa]

  • Ayi Magana gemu da gemu
  • Idan gemun dan'uwan ka ya kama da wuta kayi kokari ka shafawa naka ruwa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,14