Jump to content

girki

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Fassara[gyarawa]

  • English: cookerman

Bayani[gyarawa]

Girki Shi ne shiryawa ko hada abinci,ta hanya aikatau (kuku) ko kuma na yau da kullun.

Misalai[gyarawa]

  • Mata suna girki a Kasuwa
  • Nayi girki da safe da murhu