gona

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Gona waje ne da ake noman damina ko Rani.Ana noma abinci a ciki

Misali[gyarawa]

  • Zamu gona aiki
  • Munyi shuka a gona
  • Zamu roron wake a gonar aminu.

Suna[gyarawa]

gōnā ‎(s.t., jm. gōnàkī)

Fassara[gyarawa]

Karin Magana[gyarawa]

  • Komin girman gona akwai kunyar ƙarshe.

Manazarta[gyarawa]

  1. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 67.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 76.