guru

Daga Wiktionary

Guru wani abu ne da baduku yake dinkawa, ana daura shi a kugu don magani.

Misalai[gyarawa]

  • Ya daura guru da laya
  • Maharbi ya dauki gurun sa