haɗaka
Appearance
Haɗaka Watau gamayyar wasu mutane ko ƙungiyoyi domin cimma wata yarjejeniya ko wani aiki.
Misalai
[gyarawa]- Haɗakan ƙungiyoyon lafiya ta duniya.
- Malaman Jami'oi sunyi haɗaka don cimma manufar su.
- Anyi haɗaka tsakanin najeriya da nijar don cimfiɗa layin dogo.