Jump to content

hadiya

Daga Wiktionary

Haɗiya na nufin wucewar abinci ko abin sha daga baki zuwa cikin ciki ta hanyar maƙogwaro.

Misalai

[gyarawa]
  • Mara lafiya ya haɗiye magani.
  • Nayi haɗiyan abinci mai zafi.
  • Bello ya haɗiye kifi da ƙaya.