Jump to content

Hanci

Daga Wiktionary
(an turo daga hanci)

Hausa

[gyarawa]
Hancin dan-adam da sassan numfashi da jin kamshi ko wari

HanciAbout this soundHanci  Gaba ne mafi tsayi ko fitowa a fuskar ɗan Adam, wanda ke tsakiyar fuska kuma ana amfani dashi wajen shaƙan iska wato numfashi. Haka zalika hanci shi ne gaban da ke fayyace tsakanin ƙamshi da wari.

wari wari yananufin wani abune da akaraba. Misali=warin good.


ref>Samfuri:Cite web</ref>

Furuci 1

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Samfuri:ha-noun

  1. hanci
  2. hancin
    Samfuri:syn

Derived terms

[gyarawa]

Pronunciation 2

[gyarawa]

Adverb

[gyarawa]

Samfuri:ha-pos

  1. in the nose

Samfuri:C

Manazarta

[gyarawa]