hanji

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

HanjiAbout this soundHanji  Na nufin hanyar da abinci yake bi a cikin ciki, ƴan Adam da dabbobi duk suna dauke dashi a cikinsu.

Misali[gyarawa]

  • Ta hanji abinci ke zuwa wajen sarrafa shi a cikin cikin mutane da dabbobi

Suna[gyarawa]

hanjī ‎(n., j. (rare) hanzaizai)[1]

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1006.
  2. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 274.
  3. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 85.