Jump to content

harbi

Daga Wiktionary

Yanayi ne na sakin wani abu mai sauri da nufin cutarwa

Misali

[gyarawa]
  • Harbin bindiga akwai razanarwa.
  • Harbin kunama akwai bala'in zafi.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: firing, sting