harka tana nufin wasu sabgogi da mutum kan yi su a rana ta yau da kullum. Sannan harka a yaren turanci tana nufin task.
- Suna jam'i. Harkoki.
- Manomi ya fita harka ta saye da sayarwa.
- Dan harkan bunburutu ne.
- Harka ta fasaƙaurin kaya tana da hatsari matuƙa.