Jump to content

hassada

Daga Wiktionary

hassadaJin zafi da kiyayyar abun ko baiwa da wani ke da ita. ko kuma a ce burin gushewar wata ni'ima da Allah ya ba wani saga mai ni'imarni'imar.allah yasa Mudace

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: envy