hijab

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hijab kalmar Larabci ce kuma ta nufin shamaki,tsari kariya ko sutura. Amma a shara'a duk wani lulluɓi da mata ke amfani dashi don suturta baki ɗayan jikinsu sai dai fuskar su da tafin hannun su.