hira

Daga Wiktionary

Hira na nufin tattaunawar mutane a tsakaninsu dangane da labarun da suka shafi harkokin rayuwarsu na yau da kullum.

Misalai[gyarawa]

  • Ana hira da shugaban ƙasa a gidan rediyo.
  • Hira tsakanin ɗa da mahaifinsa.
  • Nayi hira da kakata.
  • Zanje fira wajen budurwa ta
  • Ana hira a gidan rediyo