Jump to content

hura

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Hura shine sanya iska acikin wani abu ta hanyar kumbura shi.

Misali

[gyarawa]
  • Nahura ragon layya da safe.
  • Ya hura Balanbalan din bikin cikar shekarar haihuwar ola me

fassara

  • Larabci: أضرم
  • Turanci: kindles