Jump to content

icce

Daga Wiktionary

icce[gyarawa]

Icce ko itace yana nufin abinda ake amafani dashi a hura wuta domin dora girki

  Nau'ikan icce 

1 bishiyar kaɗanya ana faskara ta ta koma makamashin wuta abin haɗa wuta domin ayi girki

 Misali

1 Musa yaje sayo icce 2 isa me faskaren itace 3 fatima tana girki da icce