idanu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman idanu ta samo asali ne daga harshen hausa ido.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Idanu sashin jikin dan adam da ake amfani dashi wajen gani.[1]
Aikatau (v)
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): eyes
- Larabci (Arabic): عيون
- Faransanci (French): les yeux
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 15. ISBN 9789781601157.