illa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman illa ya samo asali ne daga kalman larabci illa'

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

kalma illa na nufin al’amari na cutarwa musamman na raunatawa.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): harm
  • Larabci (Arabic): darar watalaf - ضرر وتلف
  • Faransanci (French): préjudice

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 140. ISBN 9789781601157.