ina

Daga Wiktionary

Ina kalma ce da ake amfani da ita wajen tambayar inda wani abu ko mutum yake.

Sannan kuma, ina ana amfani da ita wajen nuna faruwar wani abu a lokacin faruwarsa.

Turanci[gyarawa]

Where

Larabci[gyarawa]

أين

Misali[gyarawa]

  • Ina mahaifinku ya tafi ?
  • Ina karanta littafin magana jari ce.