inabi
Appearance
Hausa
[gyarawa]InibiInabi (help·info) Nau'i ne na yayan itatuwa da ake cin shi.
Misali
[gyarawa]- Sunje unguwa sun dawo mana da tsarabar inabi
Asali
[gyarawa]Larabci: عِنَب (ʿinab)
Suna
[gyarawa]inàbī (s.n.)
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: raisin s.n.
- Harshen Portugal: uva s.t.
- Harshen Swahili: zabibu
- Ispaniyanci: uva s.t.
- Larabci: عِنَب (ʿinab) s.n.
- Turanci: grape, grapes[1][2]