ita

Daga Wiktionary

Ita lamirin suna ne na mace, wato mutum na uku wadda ake magana a kanta(tilo).


A Turanci[gyarawa]

She


Misali[gyarawa]

  • Ita daliba ce.
  • Ita tsohuwa ce.