Jump to content

jarrabawa

Daga Wiktionary

Jarrabawa gwada kaifin basira da fahimtar dan adam.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • sai kaci jarrabawa zaka shiga jami'a.
  • Tanko yaci jarrabawan shiga soja.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,59