jawabi

Daga Wiktionary

Jawabi About this soundJawabi  Magana ga jama'a don faɗakar da su ko waye musu kai.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Shugaban kasa yayi jawabi gameda matsalar tsaro

Manazarta[gyarawa]