jidda
Appearance
Jidda:Suna Jidda laƙabi ne da ake yi wa me suna Hauwa,ana sanya wa ƴa mace wannan sunan ne. Jidda dai asalin sunan a garin Makkah yake.