jihohi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Jihohi na nufin jam'in jiha wato jiha sama da ɗaya ko biyu
Misali
[gyarawa]- Jihohin Kaduna da Katsina
- Zance jihohin arewa
Suna
[gyarawa]jihōhī
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1258.