jiri

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

jiri shine shiga wani irin yanayi sabani yanayin mutane na dindindin, inda zakaga gari yana juyawa ko gani abu biyu biyu.

Misali[gyarawa]

  • Fatima tana ciwon kai da jiri.
  • Ɗan siyasan yafaɗi yana ganin jiri