jiya

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

jiya itace ranar da ta gabaci yau.

Misali[gyarawa]

  • Dauda tacemin zaizo jiya.
  • Tarasulu jiya dawo.

fassara

Turanci: yesterday
Larabci: امس