kabeji
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kabeji wani abu ne da ake shukawa, kabeji ya kasance ganye ne wanda yake cure kuma zagaye yake
Asali
[gyarawa]Turanci: cabbage
Suna
[gyarawa]kabējī (n.)
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: chou
- Harshen Portugal: repolho
- Inyamuranci: kabeeji
- Ispaniyanci: col
- Larabci: مَلْفُوف (x)
- Turanci: cabbage[1]
Bolanci
[gyarawa]Suna
[gyarawa]kābējī[2]