Jump to content

kabewa

Daga Wiktionary

Kaɓewa dai wata abace da ake iya sarrafawa ta hanyoyi daban-daban.tana ƙara lafiya a jikin dan adam . Likitoci sun bada shawarar a dinga yin miyar ta ana sha domin lafiya. Ana sa kabewa a cikin faten masara da ake yi.

Misali

[gyarawa]
  • Inasan miyar kabewa.
  • Munje gona muntsunko kabewa zamuyi fate da'ita.