kaca Wani irin karfe ne wanda ake saƙa daya cikin ɗaya yahaɗu yayi tsawo. Ana amfani dashi ta hanyoyi da yawa, kamar haka.