kada

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Kada Dabba ce wacce ke rayuwa a cikin ruwa. Kuma kamar fasalin ƙadangare take..

Suna[gyarawa]

Kada wata halitta ce Wadda take rayuwa a cikin ruwa

kadā ‎(n./t., j. kàdànnī)

Fassara[gyarawa]

Bolanci[gyarawa]

Suna[gyarawa]

kàda[3]

Misali[gyarawa]

  • Kada a cikin ruwa take rayuwar ta
  • Ina tsoron kada sosai

Manazarta[gyarawa]

  1. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 4.
  2. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 517.
  3. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 92.