kadai

Daga Wiktionary

Kadai kalma ce da ake amfani da ita domin nuna rashin yawa ko kankanta na wani adadi.


Turanci[gyarawa]

Only

Misali[gyarawa]

  • Dalibai biyar ne kadai a cikin ajin.