kafa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman kafa ta samo asali ne daga kalman hausa kafafu
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Kafa sashin jiki da yaka fara daga kasan kwankwaso da ake amfani dashi wajen tafiya.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): leg
- Larabci (Arabic): jambe
- Faransanci (French): rajul - رجل
Manazarta
[gyarawa]Kafa na nufin wata bullalliyar hanya wadda take bulewa izuwa wata hanya
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 99. ISBN 9789781601157.