kalallaɓa wanda akafi sani da wainar fulawa itama Daya ce Daga cikin abincin Hausawa ne. wacce ake yinta da alabo ko fulawa.