kamfani
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman kamfani kalman aro ne daga yaren turanci company.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]kamfani na nufin duk wata ma’aikata dake da alhakin sarrafa ko kera ko samar da wani abu.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): company
- Faransanci (French): entreprise
- Larabci (Arabic): sharika - شركة
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel shekarata (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 13. ISBN 9789781601157.