kangu Fata ce jemammiya wacce ake ɗaure tsakiyar kalangu, ɗan tullo da kuma kanzagi da ita. Ita ce ke fitar da asalin shan kalangu. Wannan ɗauri shi ake cewa matsi ko ɗaurin kalangu.