kanti

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Kanti na nufin babban shago Wanda ake siyar da Kaya akan sari

Suna jam'i. Kantuna.

Misalai[gyarawa]

  • Kantin kayan atamfa
  • Mama tayi siyyayya a kantin sauƙi