karambani
Appearance
Karambani Karambani (help·info) shi ne shiga cikin lamarin da bai danganci mutum ya shiga ba. [1]
Misalai
[gyarawa]- Kin cika karambani idan aka yi tambaya.
- Larai akwai karambani wajen aiki.
Fassara
[gyarawa]- Katafanci: a̱di̱dat
- Turanci: meddle
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,169